
Multimeter Complete Guide (Hausa)
Practical multimeter training for phone repair diagnostics
Wannan guide an tsara shi ne domin masu son fahimtar yadda ake testing da multimeter a gyaran waya, ba tare da guessing ba.
Yawancin matsalolin waya ba a gane su saboda rashin tsari a testing, ba wai rashin parts ba.
A wannan guide, za ka koyi how to test, diagnose, and confirm faults a hanya mai tsabta da ma’ana.
Abinda zaka koya:
Wa ya dace da wannan?
Yadda guide É—in yake
Online (kallo a kowane lokaci)
Short, clear lessons
Hausa mai sauƙi
Practical & structured approach
Price: ₦2,850
Instructor: abbamagajitech